February 25, 2023
An yi cikar kwari a rumfar zaben Kwankwaso

Jama’a sun yi fitar farin dango a rumfar zaben unguwar Malamai 2 da ke garin Kwankwaso, inda ake sa ran dan takarar Shugaban Kasa na Jam’iyyar NNPP, Rabiu Kwankwaso, zai kada kuri’arsa.
Labaran Duniya
0 Replies to “An yi cikar kwari a rumfar zaben Kwankwaso”