May 14, 2023

​An Gudanar Da Zanga Zangar Tunawa Da Musibar Kafa HKI A Kan Kasar Falasdinu A Birnin London

Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya kara da cewa falasdinawa ma zauna kasar Burtania ne suka shirya zanga-zangar tare da hadin guiwa da wasu kungiyoyin don bayyana damauwarsu da ta’asan da HKI take aikatawa a kasar Falasdinu da ta mamaye. A cikin wannan watan ne ake cika shekaru 75 da kafa HKI kan kasar Falasdinu da suka mamaye, a shekara 1948 tare da taimakon gwamnatin mulkin mallaka da kasar Burtania a lokacin.

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “​An Gudanar Da Zanga Zangar Tunawa Da Musibar Kafa HKI A Kan Kasar Falasdinu A Birnin London”