October 18, 2023

Amurka Zata Baiwa Falasɗinawa Tallafin Dala Miliyan 100

Kazalika, Shugaban Amurka, Joe Biden, ya gargaɗi gwamnatin Isra’ila kan cewa kada ta wuce gona da iri a shirin da take na ƙaddamar da hari ta ƙasa a Gaza.
SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Amurka Zata Baiwa Falasɗinawa Tallafin Dala Miliyan 100”