December 5, 2021

Allah ya yiwa jarumin barkwanci Malam Lawan rasuwa

Daga Abba Elmustapha


 

“WA’INNA ILAIHI RAJI’UN
Allah yayiwa Jarumin barkwanci MALAM LAWAN Rasuwa

kuma anyi janaizarsa kamar yadda Addinin Musulunci ya tanadar.

Mun Addu’a Allah ya jikansa ya gafarta masa kurakuransa yasa Aljanna ce makomarsa. Idan tamu tazo Allah yasa mu
cika da kyau da imani.”

SHARE:
Rahotanni 0 Replies to “Allah ya yiwa jarumin barkwanci Malam Lawan rasuwa”