December 9, 2022

Allah madaukakin sarki yana cewa: “Daga mũminai akwai waɗansu mazãje da suka gaskata abin da suka yi wa Allah alkwari a kansa… – Ahzab 23 – Annabi Muhammad (S) yace: “Rasuwan Malamin addini wani rashi ne da yake barin babban gibi a cikin al’umma… Allah ya yama babban malamin addini Sheikh Hamza Lawal (R) rasuwa. Wanda za’ayi janaizar sa yau juma’a 9/12/2022 da misalin karfe 3:00 na rana, za’a gudanar da jana’izar a kofar gidan sa dake Doctors Quarters marafa kaduna, haka makusantan sa suka sanar, Allah ya bada ikon zuwa, ya gafarta masa, idan namu lokacin yayi ya bamu ikon cikawa da imani.

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Allah madaukakin sarki yana cewa: “Daga mũminai akwai waɗansu mazãje da suka gaskata abin da suka yi wa Allah alkwari a kansa… – Ahzab 23 – Annabi Muhammad (S) yace: “Rasuwan Malamin addini wani rashi ne da yake barin babban gibi a cikin al’umma… Allah ya yama babban malamin addini Sheikh Hamza Lawal (R) rasuwa. Wanda za’ayi janaizar sa yau juma’a 9/12/2022 da misalin karfe 3:00 na rana, za’a gudanar da jana’izar a kofar gidan sa dake Doctors Quarters marafa kaduna, haka makusantan sa suka sanar, Allah ya bada ikon zuwa, ya gafarta masa, idan namu lokacin yayi ya bamu ikon cikawa da imani.”