April 24, 2023

‘Air Peace’ Ya Ce A Shirye Yake Ya Kwaso Yan Nigeriya Kimani 4000 Wadanda Aka Rusta Da Su A Sudan Kyauta

Jaridar Premium mtimes ta Najeriya ta nakalto Allen Onyema yana fadar haka, ya kuma kara da cewa idan gwamnatin Najeriya zata matso da su daga sudan zuwa wata kasa kusa da ita, Air Peace zata kwasosu gaba daya kyauta, don bai kamata a kwaye yan Najeriya a irin wannan halin ba.

Yace a halin yanzu dai jiragen fasinja basa iya shiga sararin samaniyar kasar Sudan saboda an rufe shi saboda yakin da ake fafatwa.

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “‘Air Peace’ Ya Ce A Shirye Yake Ya Kwaso Yan Nigeriya Kimani 4000 Wadanda Aka Rusta Da Su A Sudan Kyauta”