December 14, 2023

A yammacin yau Alhamis ne aka gudanar da daren farko na zaman makoki na tunawa da zagayowar ranar shahadar Sayyida Fatima al-Zahra (amincin Allah ya tabbata a gare ta) a Husainiyar Imam Khumaini (r.a). Wanda Jagoran juyin juya halin Musulunci Imam Khamenei ya halarta.

SHARE:
Labarin CIkin Hotuna 0 Replies to “A yammacin yau Alhamis ne aka gudanar da daren farko na zaman makoki na tunawa da zagayowar ranar shahadar Sayyida Fatima al-Zahra (amincin Allah ya tabbata a gare ta) a Husainiyar Imam Khumaini (r.a). Wanda Jagoran juyin juya halin Musulunci Imam Khamenei ya halarta.”