November 20, 2022

A wanan shekara ta 2022 a kasar Qatar yayin buga gasar cin kofin duniya an samu wasu masu fafutukar neman yancin falasdinu da suka daga tutar falasdinun a filin da ake gudanar da wasan kwallo, Nuna Goyon Bayan Kasar Falasdinu shine daga Tutar kasar domin Haramtaciyar kasar Isra’ila da magoya Bayan ta suna gaba da Hakan Inji mai ruwaya

mi

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “A wanan shekara ta 2022 a kasar Qatar yayin buga gasar cin kofin duniya an samu wasu masu fafutukar neman yancin falasdinu da suka daga tutar falasdinun a filin da ake gudanar da wasan kwallo, Nuna Goyon Bayan Kasar Falasdinu shine daga Tutar kasar domin Haramtaciyar kasar Isra’ila da magoya Bayan ta suna gaba da Hakan Inji mai ruwaya”