Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)
January 5, 2023
A Safiya Yau Alhamis ne Fursunan Bafaladine ‘Karim Younis’ Wanda ya Shafe Tsawon Shekaru Arba’in a Gidan Yarin Haramtaciyar Kasar Isra’ila ya sami Rigar ‘yanci. Bayan Yan uwansa Falasdinawa sun tar6eshi yana musu Tambayar ina Mahaifiya ta💔😢, yana fadin shi arakashi kabarin Mahaifiyarsa ya ziyarce ta Wanda ta Rasu a watan Mayu na Shekarar 2022 da burin ganin Danta da aka Hana ta haduwa dashi Har hawan Jini Yakama tayi Jinya Tsawon Shekaru daga karshe Allah ya Mata cikawa😢💔 Bafaladine Karin Younis Yayi Shekaru 40 daidai da Watanni 480 da Adadin Kwanaki 14600 bisa Zaluncin Haramtaciyar Kasar Isra’ila da niyar Mamaye Kasar sa Falasdinu
SHARE:
Labaran Duniya
0 Replies to “A Safiya Yau Alhamis ne Fursunan Bafaladine ‘Karim Younis’ Wanda ya Shafe Tsawon Shekaru Arba’in a Gidan Yarin Haramtaciyar Kasar Isra’ila ya sami Rigar ‘yanci. Bayan Yan uwansa Falasdinawa sun tar6eshi yana musu Tambayar ina Mahaifiya ta💔😢, yana fadin shi arakashi kabarin Mahaifiyarsa ya ziyarce ta Wanda ta Rasu a watan Mayu na Shekarar 2022 da burin ganin Danta da aka Hana ta haduwa dashi Har hawan Jini Yakama tayi Jinya Tsawon Shekaru daga karshe Allah ya Mata cikawa😢💔 Bafaladine Karin Younis Yayi Shekaru 40 daidai da Watanni 480 da Adadin Kwanaki 14600 bisa Zaluncin Haramtaciyar Kasar Isra’ila da niyar Mamaye Kasar sa Falasdinu”