February 5, 2023

A murnar zagayowan haihuwan Imam Ali (AS) an bude gidan tarihin Imam Rida dake dauke da tsoffin tubutun Nahjul balaga da sahifa sajjadiyya, wanda aka bude tare da bada izinin ziyartan mahallin daga karfe 8 zuwa 12.

SHARE:
Tarbiyyan Yara 0 Replies to “A murnar zagayowan haihuwan Imam Ali (AS) an bude gidan tarihin Imam Rida dake dauke da tsoffin tubutun Nahjul balaga da sahifa sajjadiyya, wanda aka bude tare da bada izinin ziyartan mahallin daga karfe 8 zuwa 12.”