December 6, 2022

Hukumar ICPC ta Cafke Dan takarar Sanatan Adamawa ta tsakiya na NNPP

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (ICPC) ta kama Ahmadu Haman, Dan takarar Sanata a jam’iyyar NNPP mai wakiltar mazabar Adamawa ta tsakiya, Alh Ahmadu Hamman

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (ICPC) ta kama Ahmadu Haman wanda ke rike da sarautar gargajiya ta Dan Maje Adamawa, tare da tsare shi, kamar yadda wata majiyar Yola 24 Universital Reporters ta ruwaito.

majiyar ta ce Ana tsare Hamman ne saboda wasu ayyuka na kudi da ba a fayyace ba komai ba.

©Yola 24.

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “”