‘Yan bindiga sun bude wuta kan ayarin motocin dan takarar Shugaban kasan Najeriya Alh. Atiku Abubakar a birnin Maiduguri.
Tuni bangaren Atikun suka zargi jam’iyya mai mulki a jihar Borno da yunkurin hana su yakin neman zabe, sai dai gwamnatin ba ta yi martanin ba tukuna.