Ahlul Baiti

Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)

Month: June 2024

June 15, 2024

  A lokacin wani taro na Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya kan halin da ake ciki game da Yemen, Jakadan Rasha a Majalisar Dinkin Duniya Vassily Nebenzia ya soki hare-haren Amurka da Birtaniya a Bahar Maliya, yana mai sukar su da “marasa ma’ana.” Nebenzia kuma ya ce waɗannan “mugun hallayen” amfani da ƙarfin soja […]

June 14, 2024

AYYUKAN IBADA DA AKE YI A RANAR ARFA

  Ranar Arfa. Wannan rana ce mai falala da girma, saboda haka akwai ayyukan ibada da ake gabatarwa a irin wannan rana. Ga su nan kamar haka 1. Ana so a yi wanka irin na Ibada. 2. Karanta Ziyarar Imam Husain (As). Yana daga cikin ayyukan ibada mafi girma a wannan ranar. 3. Sallah raka’a […]

June 13, 2024

Mafi Karancin Albashi: Za Mu Biya Abin da Za Mu Iya

  Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatin tarayya za ta biya mafi karancin albashi Abin da zata iya biya Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatin tarayya za ta biya mafi karancin albashi ne kawai da Abin da zata iya biya, Shugaban kasar a lokacin da yake watsa shirye-shiryen ranar dimokuradiyya […]

June 9, 2024

Babu wani wuri mai aminci a Gaza

Jami’an Majalisar Dinkin Duniya: Babu wani wuri mai aminci a Gaza … kuma “Isra’ila” tana amfani da fursunonin ta don yin kisan kare dangi. Jami’ar Majalisar Dinkin Duniya, Francesca Albanese, ta tabbatar da cewa “Isra’ila” ta ki mayar da dukkan fursunonin da ke Gaza, watanni 8 da suka gabata, a wata yarjejeniyar musaya, domin ci […]

June 8, 2024

Kungiyar Gwamnonin Najeriya ta ce mafi karancin albashi na Naira dubu sittin ga ma’aikatan jihar a duk fadin kasar ba zai dore ba

  Kungiyar Gwamnonin Najeriya ta ce mafi karancin albashi na Naira dubu sittin ga ma’aikatan jihar a duk fadin kasar ba zai dore ba saboda yanayin tattalin arzikin da ake ciki a halin yanzu. Kungiyar ta amince da cewa, ya kamata a kara sabon mafi karancin albashin ma’aikata tare da jajantawa kungiyoyin kwadagon na neman […]

You are here: Page 1