Ahlul Baiti

Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)

Month: May 2024

May 31, 2024

Za mu mayar da ku ku zama kango kamar a zirin Gaza

Jaridar ahlulbaiti ta ruwaito daga tashar Al-Mayaden ta larabci cewar. Mnistan tsaron Isra’ila Bezalel Smotrich mai ra’ayin rikau ya yi barazanar cewa “Isra’ila” za ta ruguza garuruwa da garuruwan da ke gabar yammacin kogin Jordan da ta mamaye kamar yadda ta yi a Gaza. Da yake jawabi ga mazauna yankunan Falasdinawa na Tulkarm, Nur Shams, […]

May 28, 2024

MAS’ALOLIN FIƘIHU (52)

—Darasi Na (52)   Tare da Shaikh Mujahid Isa Salam… Na’am, muna bayanin abubuwan da suke sabbaba (Sanyawa a yi) Taimama, mun yi bayanin guds 3, ga cigaba. 4_ Faruwar Damuwa Ko Cin Mutunci (Misalin tsananin sanyin da baza a iya shanyewa ba, ko za a hantare ka a wulaƙanta ka kafin ka sami ruwan). […]

May 28, 2024

Ministan harkokin wajen Spain yayikira ga sauran kasashe 26 na Tarayyar Turai da su goyi bayan kotun kasa da kasa

Jaridar ahlulbaiti ta ruwaito daga tashar Al-Mayaden ta turanci cewar, Ministan harkokin wajen Spain Jose Manuel Albares ya bayyana cewa yana da niyyar yin kira ga sauran kasashe 26 na Tarayyar Turai da su goyi bayan kotun kasa da kasa a hukumance da kuma daukar matakin tabbatar da “Isra’ila” ta mutunta hukuncinta. “Zan nemi sauran […]

You are here: Page 1