Ahlul Baiti

Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)

Month: January 2024

January 28, 2024

Bom Ya Kashe Mutane 6 a Gubion jihar Borno

Dayake amsa tambayoyin Manema labarai jiya asabat  a karamar hukumar Gubio Shugaban karamar hukumar  Mali Gubio, ya ce abun fashewan ya tashi ne a cikin wani kango da ke kusa da tsangayar almajiran a safiyar ranar Asabar dinnan. An gano gawar kananan yara almajirai hudu da wasu manya biyu, amma har yanzu ba a kai […]

You are here: Page 1