Ahlul Baiti

Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)

Month: December 2023

December 30, 2023

Shugaban Somaliya Hassan Sheikh Mohamud ya ce gwamnatinsa za ta zafafa yaki da ’yan ta’addar kungiyar Al-Shabab a shekarar 2024. Shugaban wanda ke jawabi a wajen wani taro da aka gudanar a Mogadishu, babban birnin kasar a yammacin Larabar nan, ya bayyana kwarin gwiwa kan jami’an tsaron kasar bisa kokarin da suke yi na tabbatar […]

December 23, 2023

Gwamnatin Najeriya ta kammala aikin gyaran matatar man dake Fatakwal

Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa, an kammala manyan ayyukan gyaran injunan dake kamfanin mai na Fatakwal, daya daga cikin tsoffin matatun tace man fetur a kasar. Karamin ministan albarkatun man fetur na kasar Heineken Lokpobiri ne, ya shaidawa manema labarai hakan a Fatakwal, babban birnin jihar Rivers mai arzikin man fetur. Yana mai cewa, […]

December 19, 2023

Kamfanin mai na tarayyar Najeriya ya yi alkawarin rinka samar da gangar danyen mai miliyan 2 a kullum daga shekara mai zuwa

An kaddamar da sabbin ’yan hukumar gudanarwar kamfanin mai na tarayyar Najeriya NNPCL, inda suka yi alkawarin cewa daga shekara mai zuwa ta 2024 kamfanin zai rinka samar da gangar danyen mai miliyan biyu a kowacce rana. A loakcin da yake kaddamar da ’yan hukumar, shugaban tarayyar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bukaci membobin hukumar […]

You are here: Page 1