Ahlul Baiti

Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)

Month: June 2023

June 19, 2023

Da Dumi-Dumi: Tinubu ya kore dukkan hafsoshin tsaron Najeriya

  Shugaban kasan Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sallami dukkanin hafsoshi tsaron Najeriya. Sanarwar ta fito ne daga ofishin Sakataren gwamnatin tarayyar Najeriya a daren yau Litinin. Hafsoshin da aka sallama sun hada da Shugaban jami’an tsaro Janaral Lucky Irabor, Shugaban rundunar sojan kasa Faruk Yahaya, shigaban rundunar sojin ruwa Awwal Gambo, Shugaban rundunar sojin […]

You are here: Page 2