Kogi: Mutane da dama sun rasa rayukan su a harin yan bindiga garin Ejule
Rahotanni da ke zuwa daga jihar Kogi na nuna cewa wasu yan bindiga sun kai hari kauyen Ejule dake karamar hukumar Ofu ta jihar. Rahotannin dai sun ce harin ya fara ne da misalin karfe 3 na daren jiya inda aka yi asarar rayuwan wani dan Achaba da kuma matar wani mai sarautar gargajiya […]