Ahlul Baiti

Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)

Month: May 2023

May 26, 2023

DARASI DAGA ƘISSAR WASU YAHUDAWA

  Daga Malam Muhammad Bakir Ibrahim KYAUTATA HARSHE An rawaito cewa wata rana wani Bayahude ya shigo wajen Manzon Allah (s) sai ya ce masa: “Assamu Alaikum” (Wato bala’i a kanku), na biyu da na uku ma suka shigo duk haka nan dai. Sai Annabi (s) ya amsa musu iri ɗaya da cewa: “Alaikum” kaɗai… […]

May 25, 2023

JIRAN IMAM MAHADI (A.S)

Dasunan Allah mai rahma maijin kai. Da yawa daga cikin aqidu ko masa’aloli an rude su ne da rini irin na vangaranci na mazahaba ko na qungiyanci domin biyan wata buqata da ake da ita, sai aka murxa ta don ta dace da yanayin bukatar wannan mazahaba ko kuma wannan qungiyancin, abin da yake sa […]

May 25, 2023

Shugaba Buhari Ya Mika Bayanan Gwamnatinsa Ga Tinubu

Shugaba Muhammadu Buhari ya mika takardun mika mulki ga zababben shugaban kasa Tinubu, a ranar Alhamis, a Abuja. Buhari ya kuma mika sandar aiki tare da takardun a wajen babban kwamandan jamhuriyar tarayya na kasa kan Tinubu da kuma babban kwamandan oda na Neja kan mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima a dakin taro na Banquet […]

You are here: Page 2