Ahlul Baiti

Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)

Month: May 2023

May 31, 2023

NNPC ta kara farashin man fetur a fadin Najeriya

  Kamfanin man fetur na Najeriya ta kara farashin litar mai a duk fadin jihohin kasar. Wannan na zuwa ne bayan bayanin da sabon Shugaban Kasar Bola Ahmed Tinubu yayi a yayi rantsuwa inda ya bayyana cewa babu cigaba da tallafin man fetur a Najeriya.  Wannan dai ya samo asali ne tun daga gwamnatin da […]

May 30, 2023

Dambarwar ASUU: Kotu ta nuna ingancin dokar “Babu Aiki Babu Biya”

  Kotun ma’aikata ta inganta hukuncin gwamnatin tarayya kan dokar “Babu aiki babu biya” a karar da ita gwamnatin tarayya ta shigar da kungiyar Malaman jami’o’in Najeriya (ASUU).   A yayin sauraron karar, Mai shari’a Banedict Kanyip ya bayyana cewa dokar da gwamnatin ta yi amfani da shi kan malaman jami’o’in a shekarar da ta […]

May 29, 2023

Yanzu-Yanzu: Tinubu ya zama rantsastsen Shugaban Najeriya

 Alkalin Alkalan Najeriya Ariwoola ya rantsar da Tinubu sabon shugaban kasan Najeriya da misalin karfe 10:37 dai dai   An rantsar da Bola Ahmed Tinubu a matsayin sabon shugaban Najeriya kuma kwamandan dakarun sojin Kasa.   Alkalin Alkalan Najeeiya Kayode Ariwoola shine ya jagoranci rantsar da sabon shugaban kasan a safiyar yau Litinin da misalin […]

You are here: Page 1