Iran: Shugaban Iraki Ya Fara Gudanar Da Ziyarar Aiki A Tehran
A yau ne Shugaban kasar Iraki Abdul Latif Rashid ya isa Tehran babban birnin kasar Iran a wata ziyarar aiki day a fara gudanarwa a kasar, kuma shugaban kasar Ibrahim Raeisi ne ya tarbe shi yayin da ya jagoranci wata babbar tawaga a ziyararsa ta farko da ya kai makwabciyar kasar tun bayan hawansa […]