Zababben gwamnan jihar Kano ya gargadi masu gine-gine a filayen gwamnati
Zababben gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya gargadi jama’a, kungiyoyi da hadakar al’umma kan gine gine a kan hanyoyi da filayen gwamnati… A wata sanarwa da ta fita daga jami’insa na musamman kan yada labarai, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya na gargadar masu gudanar da gine gine a filayen gwamnati fa su dakata. […]