MU’UTAMAR A KATSINA, MIYE MAKOMAR HARKA ISLAMIYYA A NIGERIA?
Daga Amjad Mukhtar Imam Bayan godiya ma Allah madaukaki, zanso mai karatu (mai hankali da zurfin tunani) ya bani yan wasu mintuna domin karanta wannan rubutu nawa. A kwanakin da suka wuce ne mabiya Malam Zakzaki suka shirya taron mu’utamar a katsina, wanda aka gayyaci mutane daban daban a sassan jihohin Nigeria, kai harma […]