An Cafke Wani Mai Yi Wa Isra’ila leken Asiri a lebanon.
Rahotanni sun bayyana cewa jami’an tsaron kasar Labanon sun cafke wani ba lubane dake aikin leken Asiri ga hukumar lekan asirin isra’ila Mossad ta hanyar daukar hotunan muhimman wurare na kasuwanci da wajen cinkoson jama’a da kuma tattara bayanai kan falasdinaw da ke rayuwa a kasashen larabawa. Rahoton da jaridar al Akhbar ta wallafa […]