Sojoji sun kama kwamandan ISWAP da kuma kashe mayaka da dama a Neja
Yan ta’adda da dama da ake zargin mayakan ISWAP ne sun gamu da ajalinsu a hannun sojojin Najeriya bayan da suka yi yunƙurin kubutar da shugabanninsu a wani sansanin tsaro da ke New Bussa a jihar Neja. Wata majiyar sirri ta tsaro ta shaidawa PRNigeria cewa sojoji sun daɗe suna hasashen ƴan ta’addan, inda kuwa […]