TSAYUWAR WATAN ZUL-HAJJI NA SHEKARAR 1443 HIJIRIYYA
Islam Al-asil ta fidda sanarwa daga Sheikh Asad Kasir cewa: Ranar 1 ga watan zulhajji shine zai zama ranar juma’a, wanda yayi daidai da ranar 1/7/2022. Ranar idin babbar sallah kuma zai zamo ranar lahadi wanda yayi daidai da 10/7/2022 Daidai da fatawar Ayatullah Sayyid Ali Khamnei (DZ).