Buhari na ganawa da gwamnonin APC a fadar gwamnati
A yau ne gwamnonin jam’iyar APC suka gana da shugaba Buhari a fadar gwamnatin Najeriya dake birnin tarayya Abuja. Ana sa ran tattaunawar na da alaka da gabatowar zaben fidda gwani na yan takarkaru masu neman kujerar shugaban kasa karkashin jam’iyar. A yayin da tattaunawar ke gudana, a bangare guda kuwa ayyukan tantance yan takarkaru […]