An bizne gawar Tahir Fadlallah yau a Kano
Dan asalin kasar Lebanon mazaunin garin kano, Tahir Fadlallah shahararren attajiri wanda ya rasu a ranar Juma’ar da ta gabata an yi jana’izar sa yau a garin Kano. Shugaban hukumar Hizba ta jihar Kano, Harun Ibn Sina shine ya jagoranci yin sallar janaza ga Tahir Fadlallah yau a fadar sarkin Kano. Daga cikin mahalarta jana’izar […]