Jami’an tsaro sun yi nasar damke wani malami da yayi garkuwa da dalibarsa
Jami’an tsaro sun sami nasarar damke wani mutum da ake kira Abdulmalik Tanko. Shi dai Abdulmalik Tanko yayi garkuwa da karamar yarinya ne ‘yar shekaru 5 mai suna Hanifa, a yadda ya bayyanawa jami’an tsaron shidai Malamin su Hanifa ne, inda yayi garkuwa da ita, da yaga tabbas asirin sa zai tonu sai ya bata […]