Somalia: An Shiga Zaman Dar-dar Bayan Korar Firaminista
Daga shafin Hausatv A Somalia, an shiga zaman dar-dar kwana guda bayan da shugaban kasar ya kori firaministan. Rahotanni daga kasar sun ce an ga sojoji a wannan Talata a mahimman wurare na Mogadisho babban kasar. Sojoji dauke da manyan makamai masu biyaya ga koraren firaministan kasar Mohamed Hussein Roble, sun ja damara a […]