Ahlul Baiti

Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)

Month: November 2021

November 30, 2021

Matsayin Imam Hasan (a.s) Na Ilimi

Daga Muhammad Awwal Bauchi Tarihi bai taba ba mu labarin wani al’amari da saninsa ya rikicewa Ahlulbaiti (a.s.) ba, ko amsar wata tambaya da ta gagare su amsawa ba. Su ne suka sami daukakar mutuntaka da taimakon Allah Madaukaki, har suka isa zuwa kamalar ruhi ta yadda waninsu bai kai su ba bayan Manzo (s.a.w.a). […]

November 24, 2021

Nijeriya: Gwamnatin tarayya zata raba wa yan kasa tallafin N5000

Daga Muhammad Bakir Muhammad Ministan kudi na kasa, Zainab Shamsuna Ahmed a jiya Talata ta bayyana cewa kasar Nijeriya zata janye tallafin man fetur a sabuwar shekarar da za’a shiga (2022), amma zata maye gurbin sa da bawa talakawa tallafin Naira dubu biyar na zirga-zirga a wata. Ministan ta kara da cewa yan Nijeriya da […]

November 23, 2021

Tashar Arewa24 zata fara watsa shirye-shiryen tashar Aljazeera cikin harshen hausa

Daga Balarabe Idriss Tashar labarai ta Aljazeera da kuma tashar Arewa24 sun cimma matsaya kana kuma sun bayyana cewa sun kammala shirinsu na fara fassara shirye-shiryen da ake gudanarwa a tasahar labaran Aljazeera izuwa harshen hausa don al’ummar arewacin Nijeriya. Yarjejjeniyar na nufin cewa za’a rika fassara shirye-shiryen tashar Aljazeera zuwa harshen hausa kana kuma […]

You are here: Page 1