A karon farko shugaban kungiyar Taliban ya bayyana a gaban jama’a
Muhammad Bakir Muhammad Shugaban kungiyar Taliban Haibatullah Akhundzada ya bayyana a gaban jama’a ya kuma gabatar da jawabi a karon farko, inda ya gabatar da jawabin ga mabiyansa da ke kudancin birnin Afghan na Kandahar. Shugaba Akhundzada ya kasance shugaban kungiyar ta da kayar baya da rajin kafa gwamnatin musulunci ta Taliban tun shekarar 2016 […]