Ahlul Baiti

Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)

Month: August 2021

August 31, 2021

Imam Ridah (AS) Da Sarki Mamun

IMAM YA ISA GARIN MARU Ci gaba daga rubutun da ya gabata… Lokacin da imam Rida (a.s) ya isa garin Maru sai sarki Mamun ya yi masa babbar tarba wadda take nuna dukkan girmamawa. Bayan ‘yan kwanaki da zuwan imam (a.s) sai Mamun ya bigiro masa da batun cewa zai sauka daga kujerar halifanci ya […]

August 31, 2021

Zamfara: ‘Yan Sanda Sun Sake Kwato Mutane 8 

Muhammad Bakir Muhammad Hukumar yan sanda ta jihar Zamfara tace ta kwato wasu mutane 8 daga sansanin masu garkuwa da mutane. Bayanai dai sun nuna cewa mutanen an sace su ne a yankin Bungudu tun a ranar 25 ga watan Agustan wannan shekarar. Jami’in hulda da jama’a a hukumar yan sandan jihar ta zamfara Sufurtanda […]

August 31, 2021

Da Dumi-Dumi: Kungiyar ASUU ta ce baza ta tafi yajin aiki ba

Daga Mohd Bakir Rashin jituwa tsakanin gwamnatin tarayya da kuma kungiyar malaman jami’a (ASUU) ya sake tsamari a yan kwanakin nan, wanda alamu suka nuna yiwuwar shiga kungiyar wani sabon yajin aiki. Tuni dai daliban jami’a suka yi ta nuna tashin hankulan su, sakamakon hakan yakan shafi karatun su. Labari mai dadi a yammacin nan […]

August 30, 2021

Imam Ridah (AS)

Cigaba da rubutun da ya gabata TATTAUNAWA DA IMAM RIDA (A.S) A FADAR SARKI MAMUN Wata rana sarki Mamun ya tara shuwagabannin addinai da malaman mazahabobi ya umarce su da su yi muqabala da imam Rida (a.s), kuma su ruda imam (a.s) da tambayoyinsu. Sai imam (a.s) ya ce da sahabinsa Naufal: “Ka san ko […]

August 30, 2021

Gwamnatin Kano ta Ƙarawa daliban jihar Hutun Mako Guda

Daga Baba Abdulƙadir Ma’aikatar llimi ta jihar kano ta daga ranar komawa makaranta a dukkanin makarantun gwamnati da masu zaman kansu zuwa sati mai zuwa. Kwamishinan Ilimi na jihar Kano, Malam Sunusi Sa’id Kiru yace, an kara mako daya na komawa makaranta dan nufin dai daita tsarin ranakun kalandar a sakamakon rushewar da yayi, duba […]

August 28, 2021

Garkuwa Da Mutane: An Damke Da Dama Yayin Kwato Dalibar KWASU

Daga Muhd Bakir Muhd A satin da ya gabata masu garkuwa da muatene sukayi garkuwa da wata dalibar Jami’ar Jiha ta Kwara mai suna Khadijat Isiaq wacce ta kance dalibar aji uku a jami’ar, ita dai dalibar an yi garkuwa da ita ne aranar Lahadin da ta gabata. Masu garkuwan dai sun nemi Naira miliyan […]

August 27, 2021

Cikar Jaridar Ahlul-Baiti Wata Guda

Yau juma’a, Jaridar AHLULBAITI Online da aka fara wallafata take cika wata guda, an fara gudanar da itane a ranar idi mai girma (Wato ranar Gadir) ranar  da manzon Allah (S) ya nasabta Imam Ali (AS) a matsayin khalifa kuma wasiyyi a bayan sa, a irin wannan babban rana aka fara gudanar da ita, wanda […]

You are here: Page 1