June 3, 2024

Jaridar ahlulbaiti ta ruwaito daga tashar Al-Mayaden ta larabci cewar,

Wani harin wuce gona da iri da Isra’ila ta kai kan birnin Aleppo da ke arewacin kasar Siriya ya yi sanadiyyar shahada da jikkata

Ma’aikatar tsaron kasar Siriya ta sanar da cewa jiragen saman Isra’ila sun kai hari ta sama kan birnin Aleppo na kasar Siriya a daren lahadi da litinin, lamarin da ya yi sanadiyar shahada da jikkata.

® mdn.tv

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “”