May 18, 2024

Gwamnonin jihohin Arewa maso Yamma sun nemitaimakon Majalisar Dinkin Duniya

Gwamnonin jihohin Arewa maso Yamma sun tuntubi Majalisar Dinkin Duniya domin taimakon jin kai da kuma gyara yankinsu na siyasa.

Jihohin Arewa maso Yamma da dama dai sun fuskanci matsalar ‘yan fashi da ta’addanci a shekarun baya-bayan nan, lamarin da ya janyo wa al’ummar yankin kuncin rayuwa.

 

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Gwamnonin jihohin Arewa maso Yamma sun nemitaimakon Majalisar Dinkin Duniya”