May 6, 2024

Jaridar ahlulbaiti ta ruwaito daga tashar Al-Mayaden ta turanci;

Dangane da barazanar Yan mamayar na mamaye Rafah, Hamas na iya dakatar da tattaunawar.

Wata majiya daga Yan  gwagwarmayar Palasdinawa ta bayyana wa tashar Al-Mayadeen cewa, mai yiwuwa Hamas ta yi yunkurin dakatar da tattaunawar musayar fursunoni, bayan barazanar da Isra’ila ta yi na mamaye birnin Rafah.

Mai fassara Fatima Umar.

www. ahlulbaiti.com

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “”