May 6, 2024

 

Jaridar ahlulbaiti ta ruwaito daga tashar Al-Mayaden ta turanci cewar kofin yada labaran mamaya sun amince da kashe soja na hudu a wani harin da aka kai a yankin Kerem Shalom

Kafofin yada labaran yan mamaya sun sanar da kashe wani sojan Isra’ila na hudu sakamakon harin da ‘yan adawa suka kai jiya a wani wurin sojojin mamaya a kusa da Kerem Shalom.

Mai tarjamawa Fatima Umar

www. ahlulbaiti.com

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “”