January 2, 2024

jiya Litinin 1 ga wata, a fadarsa dake Abuja, shugaban tarayyar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu kan kudurin dokar kasafin kudin shekara ta 2024, inda ya tabbatar da cewa, zai yi bakin kokarin ganin an aiwatar da abubuwan dake kunshe cikin kasafin kudi a kan lokacin da aka tsara tare da ganin cewa zaton alherin da jama’a ke yi a kan kasafin sun tabbata

 jiya Litinin 1 ga wata, a fadarsa dake Abuja, shugaban tarayyar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu kan kudurin dokar kasafin kudin shekara ta 2024, inda ya tabbatar da cewa, zai yi bakin kokarin ganin an aiwatar da abubuwan dake kunshe cikin kasafin kudi a kan lokacin da aka tsara tare da ganin cewa zaton alherin da jama’a ke yi a kan kasafin sun tabbata.

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “”